iqna

IQNA

Tehran (IQNA) ministan harkokin wajen kasar Serbia ya bayar da kyautar kur'ani tarjamar harshen Serbia na farko a tarihi ga cibiyar ilimi ta Azhar .
Lambar Labari: 3486237    Ranar Watsawa : 2021/08/24

Tehran (IQNA) Babban malamin cibiyar ilimi ta Azhar a kasar Masar ya bai wa yahudawan sahyuniya amsa ka da’awar da suke yi dangane da masallacin Quds.
Lambar Labari: 3485933    Ranar Watsawa : 2021/05/20